Dawowar harkoki a jihohin Sokoto da Kebbi da ke arewacin Najeriya bayan dokokin kulle.

130 Aufrufe
Published
A Najeriya, jama'a a wasu sasaan kasar na ci gaba da gudanar da rayuwarsu yadda ta kamata duk da kasancewar annobar corona. DW Hausa ta dubi yadda harkokin yau da kullum ke tafiya a jihar Kebbi da Sokoto inda suka kasance a baya cikin matakan kulle saboda hana yaduwar annobar COVID-19. Yaya abin yake a yankunan da kuke ciki?
Kategorien
Corona Virus aktuelle Videos
Kommentare deaktiviert.