Salon shugabancin Merkel a yaki da COVID-19

190 Aufrufe
Published
Shin me ke sa shugabanni ke kin yarda da matsayin likitoci? A fafutikar da ta sha yi don dakile yaduwar annobar COVID-19 Shugabar gwamnati, Angela Merkel, ta dauki matakan zahiri, kuma nan take ta yarda da shawarar masanan kiwon lafiya.
Kategorien
Corona Virus aktuelle Videos
Kommentare deaktiviert.